Hamid Majid

IQNA

Tehran (IQNA) A yayin taron manema labarai na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 38 na Iran, an yi dubi kan sabbin tsare-tsaren da ake son aiwatarwa da suka shafi gasar.
Lambar Labari: 3486991   Ranar Watsawa : 2022/02/27